fidelitybank

Jamus za ta aikewa da Ukraine da makamai

Date:

Shugaban gwamnatin Jamus, Olaf Scholz, ya ce, kasarsa za ta kai wa Ukraine makamai, domin ba su agaji a yakin da su ke da Rasha.

Olaf Scholz, ya ce, hare-haren da Rasha ke kai wa kasuwannin Ukraine ya fara ɗaukar sabon salo.

Ya kuma ce, gwamnatinsa za ta kai makaman da za su lalata tankokin yakin Rasha guda 1000, da makamai 500 da za su kakkabo makamai masu linzami.

Tun da fari jakadan Ukraine a Berlin Andriy Melnyk ne ya roki Jamus ta kai musu ɗauki.

Ya ce, mutanen Kyiv, za su kare duk wani gini da gidajensu, amma ba su da makamai da yawa, lokaci ya yi da za a taimaka ma su da makamai;

Shi ma Firaministan Australia Scott Morrison, ya ce zai aika da na shi tallafinga Ukraine, duk da cewa kasarsa ba ta cikin kawancen NATO. A cewar BBC.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp