fidelitybank

Jam’iyyar PDP ta yi babban kamu a Bayelsa

Date:

Tsohon Kwamandan kwalejin Sojoji dake Abuja, Rear Admiral Thomas Lokoson mai ritaya, da kuma mambobin APC sama da 5,000 sun sauya sheka zuwa PDP a jihar Bayelsa. Daily Trust ta rahoto cewa Mista Lokoson ya fito ne daga yankin ƙaramar hukumar Ijaw ta kudu, a jihar Bayelsa.

Yayin da jam’iyyun siyasa ke shirin kokarin tsayar da dan takarar da zai iya kai jam’iyyun ga gaci a zaben 2023, ita kuwa jam’iyyar PDP ta yi manyan kamu a jihar Bayelsa.

Tsohon kwamandan kwalejin sojoji dake Abuja na ɗaya daga cikin waɗan da suka jagoranci masu sauya shekar zuwa PDP. A cewar Dailytrust.

Ya ce, ya ɗauki matakin dawowa tsohuwar jam’iyyarsa ta PDP ne, saboda ingancin jam’iyar sa.

Shugaban PDP na ƙasa, Dakta Iyorchia Ayu, shi ya jagoranci Diri da wasu gwamnonin PDP suka karɓi masu sauya sheƙan a wurin taron. Rahotanni sun nuna cewa, an shirya taron ne domin murnar cikar gwamna Diri na jihar Bayelsa shekara biyu a kan mulki.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp