fidelitybank

Jam’iyyar PDP ba mallamkin Wike ba ce – Obaseki

Date:

Rikicin da ya kunno kau tsakanin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da takwaransa na jihar Rivers, Nyesom Wike, ya kara kamari a jiya Lahadi.

Obaseki ya banbanta da hare-haren da Wike ya kai masa da mataimakinsa, Philip Shaibu, ya na mai cewa, jam’iyyar PDP ba mallakin gwamnan Rivers ba ce.

Gwamnan Edo ya ce, ba zai yarda da ‘yan siyasa da masu fada a ji ba, inda ya tunatar da Wike yadda ya sauke ‘yan ta’adda da manyan shugabanni.

Obaseki ya jaddada cewa ba za a iya siyan Edo ba.

Gwamnan Edo ya zargi Wike da rashin tsaro da tayar da hargitsi, inda ya bukaci shugabannin jam’iyyar su kira shi ya ba shi umarni. In ji The Nation.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp