fidelitybank

Jam’iyyar APC na buƙatar haɗin kai – Osibanjo

Date:

Jam’iyyar APC mai mulki tana da mafi girman karfin iya yiwa Najeriya aiki mai kyau da kuma tabbatar da ci gabanta, a cewar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, SAN.

Farfesa Osinbajo ya bayyana haka ne ranar Alhamis a jihar Ribas, a ci gaba da tuntubar da yake yi a fadin kasa tare da masu ruwa da tsaki da kuma wakilan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Da yake jawabi a takaice da manema labarai bayan ganawarsa da wakilan jihar, mataimakin shugaban kasar ya tabbatar da daukaka da ci gaban Najeriya a nan gaba, inda ya ce “mu ma, ba shakka, muna gaba daya kan ra’ayin cewa, jam’iyyar na bukatar hadin kai. Don haka duk abin da ya kamata a yi ana yin shi ne, kuma za a yi shi ne domin tabbatar da hadin kan ‘yan takara”.

Ya ci gaba da cewa, “Ba shakka jam’iyyar mu ce, kamar yadda kuka sani, ba jam’iyya mai mulki kadai ba ce, jam’iyyar da ke da babban abin da za ta iya yi wa kasar nan.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp