fidelitybank

Jam’iyyar AA ba ta haɗe da APC ba – Dr Adekunle

Date:

Shugabancin jam’iyyar Action Alliance (AA), ya nesanta kansa daga zargin hadewar jam’iyyar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Jam’iyyar ta kuma musanta zargin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.

Dr Adekunle Rufa’i Omoaje, shugaban jam’iyyar na kasa a wata sanarwa da ya fitar, ya kuma musanta cewa akwai alaka tsakanin jam’iyyar da APC, inda ya tabbatar da cewa jam’iyyar ba ta da niyyar yin aiki da wata jam’iyya ta kowace fuska a zabukan da ke tafe a kasar nan.

Wata Hajiya Amina Kilishi Lamido da ta yi ikirarin cewa ita ce Kodineta na shiyyar Manjo Hamzat Almustafa (rtd) na Majalisar Shugaban kasa a shiyyar Arewa maso Yamma ta ce,Shugabancin jam’iyyar Action Alliance (AA) ya nesanta kansa daga zargin hadewar jam’iyyar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Jam’iyyar ta kuma musanta zargin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.

Dr Adekunle Rufa’i Omoaje, shugaban jam’iyyar na kasa a wata sanarwa da ya fitar, ya kuma musanta cewa akwai alaka tsakanin jam’iyyar da APC, inda ya tabbatar da cewa jam’iyyar ba ta da niyyar yin aiki da wata jam’iyya ta kowace fuska a zabukan da ke tafe a kasar nan.

Wata Hajiya Amina Kilishi Lamido da ta yi ikirarin cewa ita ce Kodineta na shiyyar Manjo Hamzat Almustafa (rtd) na Majalisar Shugaban kasa a shiyyar Arewa maso Yamma ta ce kwamitin yakin neman zaben AA da shugabannin jam’iyyar da ‘ya’yan jam’iyyar sun hade da tawagar yakin neman zaben shugaban kasa Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Amma Omoaje, shugaban AA na kasa, ya bayyana faruwar lamarin a matsayin jita-jita kawai, kuma ya dage cewa irin wannan tsari yana nan a zukatan masu yada wannan jita-jita.

Ya bayyana cewa babu wani dagqa cikin shugabannin jam’iyyar da ya fice zuwa wata jam’iyyar siyasa, inda ya ce wadanda suka tsaya takara a karkashin jam’iyyar ta hanyar shugabancinsa su ne kadai sahihin ’yan takarar jam’iyyar a zaben badi, kwamitin yakin neman zaben AA da shugabannin jam’iyyar da ‘ya’yan jam’iyyar sun hade da tawagar yakin neman zaben shugaban kasa. Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Amma Omoaje, shugaban AA na kasa, ya bayyana faruwar lamarin a matsayin jita-jita kawai, kuma ya dage cewa irin wannan tsari yana nan a zukatan masu yada wannan jita-jita.

Ya bayyana cewa babu wani daga cikin shugabannin jam’iyyar da ya fice zuwa wata jam’iyyar siyasa, inda ya ce wadanda suka tsaya takara a karkashin jam’iyyar ta hanyar shugabancinsa su ne kadai sahihin ’yan takarar jam’iyyar a zaben badi.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp