fidelitybank

Jam’iyar PDP ce za ta ceto Najeriya a 2023 – Diri

Date:

Gwamnonin Douye Diri da Nyesom Wike na Bayelsa da Rivers sun ce, jam’iyyar PDP ce Za ta iya ceto Najeriya ta hanyar samar da shugaban kasa.

Gwamnonin biyu sun yi magana ne a lokacin da Wike ya jagoranci wata tawaga mai karfi daga jihar Ribas, domin kai ziyarar ban girma ga Diri a gidan gwamnati na Yenagoa.

A baya-bayan nan ne dai Wike ke kallon guguwar a lokacin da kungiyar Ijaw National Congress (INC) da kungiyar matasan Ijaw (IYC) su ka yi masa kaca-kaca a kan abin da su ka dauka na kin jinin kabilar Ijaw da ya yi a lokacin bikin ranar Ogoni.

Majiyarmu ta bayyana cewa tattaunawar da gwamnonin biyu su ka yi ta ta’allaka ne kan karfafa dankon hadin kai tsakanin jihohin biyu da jam’iyyar PDP.

Ya bayyana fadar shugaban kasa a matsayin ofishi mai tsarki, inda ya ce, an mayar da jam’iyyar PDP ne domin ganin ta lashe zaben shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.

 

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp