fidelitybank

Jami’ar Tarayya ta Dutse za ta bude rediyon manoma a karo na farko

Date:

Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) da ke Jigawa, ta kammala shirye-shiryen kafa gidan rediyon al’umma da manoma.

Mataimakin shugaban jami’ar, Abdulkarim Sabo ne ya bayyana hakan a ranar Litinin.

Sabo, wanda ya yi magana ta bakin mai magana da yawun jami’ar, Abdullahi Yahaya-Bello, ya ce, za a kafa tashar ne a karkashin cibiyar bincike da ayyukan fadada ayyukan noma (CARES), domin samar da ilimin fadada manoma a cikin jama’ar da ke yankin.

Ya kara da cewa, za a kuma yi amfani da shi wajen fadakar da al’umma kan wasu batutuwa masu alaka da su, domin karfafa alaka tsakanin jami’ar da sauran jama’o’i da ke karbar bakuncin.

Ya bayyana cewa cibiyar ta siyo kayan aikin da ake bukata na gidan rediyon, kuma tana tuntubar kungiyar yada labarai ta Najeriya (BON), domin ganin gidan rediyon ya tashi nan ba da dadewa ba.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...
X whatsapp