fidelitybank

Jami’ar BUK da ta Burtaniya sun kirkiro garin dawan da zai dade bai lalace ba

Date:

Cibiyar binciken noma a yankuna masu ƙamfan ruwan sama ta jami’ar Bayero a jihar Kano (BUK), a Najeriya da kuma Jami’ar Reading da ke Burtaniya, sun ƙirƙiro garin dawan da zai ɗauki dogon lokaci bai lalace ba.

Haɗin guiwar ya kai ga ƙirƙiro hanyar ƙunshe garin dawan da waken soya da suka ce zai ɗauki lokaci mai tsawo ba tare da ya lalace ba.

Cibiyar ta ce bayan shafe tsawon lokaci suna gudanar da bincike da hadin gwiwar cibiyar ICRISAT da kuma wani kamfani, a yanzu an samar da garin dawar wanda za a iya tuka tuwo da shi ba tare da ɗanɗanonsa ya sauya ba.

Garin dawa na daga cikin garin hatsin da mutane da yawa ke amfani da su wajen yin tuwo, musamman a arewacin Najeriya.

Masoya tuwo za su yi fatan ƙirƙiran garin ba zai tsaya kawai a kan dawa ba, musamman yadda farashin abinci ke ƙara hauhawa, lamarin da ke buƙatar alkinta wanda ake da shi.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp