fidelitybank

Jami’ar Bayero ta naɗa Magatakarda na bakwai

Date:

Jami’ar Bayero, Kano (BUK) na murnar nadin Haruna Aliyu a matsayin
Magatakarda Jami’a na bakwai.

An nada Aliyu ne daga Hukumar Gudanarwa ta 15 a ranar 22 ga Agusta, 2024, kuma an yi bikin nadin sa a lokacin taron karrama na 59 na jami’ar da aka gudanar ranar 14 ga Disamba, 2024, wanda ya kasance ranar farko da ya halarci taron a matsayin Magatakarda Jami’a.

Shugaban jami’ar Bayero, Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya yabawa kwarewar Aliyu, inda ya ce, “Idan Haruna ya yi nasara, to jami’ar ce za tayi nasara.”

Ya bukaci al’ummar jami’ar da su bada goyon baya ga Aliyu a sabon aikinsa domin inganta tsarin gudanarwar jami’ar

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp