fidelitybank

Jami’an tsaron Spain sun ceto ‘yan Najeriya 3 a cikin teku

Date:

Jami’an tsaron gabar ruwan Spain, sun ceto wasu bakin haure uku da aka yi garkuwa da su a cikin wani jirgin ruwa da ya isa tsibirin Canary daga Najeriya.

A ranar Litinin ne jami’an tsaron gabar teku suka rarraba hoton mutanen uku a shafin Twitter.

Ana ganinsu suna zaune akan tudumar tankar mai da sinadarai Althini II.

Jirgin ruwan ya isa Las Palmas da ke Gran Canaria bayan tafiyar kwanaki 11 daga Legas, a cewar Traffic Marine.

Hukumomin kasar sun tabbatar da cewa an dauke bakin hauren zuwa tashar jiragen ruwa kuma jami’an kiwon lafiya suna kula da su.

Tsibirin Canary sanannen hanya ce ga bakin haure ‘yan Afirka da ke yunkurin isa Turai.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp