fidelitybank

Jami’an tsaro ku zama ‘yan ba ruwa na a zaben 2023 – Buhari

Date:

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi kira ga hukumomin tsaron ƙasar da za su yi aiki da hukumar zaɓen ƙasar a lokacin zaɓukan 2023 da ke tafe da su kasance ‘yan ba-ruwanmu, tare da nuna ƙwarewar aiki.

Sannan kuma su nesanta kansu daga duk abubuwan da za su kawo matsala ga ayyukansu.

Shugaba Buhari ya bayar da umarni ga jami’an ne ranar Laraba a lokacin bikin ƙaddamar da rukunin gidajen jami’an hukumar tattara bayanan sirri a unguwar Idu da ke Abuja babban birnin ƙasar.

Buhari ya umarci hukumomin tsaron da su tabbatar da cewa sun kula da ayyukan rarraba tare da lura da muhimman kayayyakin zaɓe cikin nuna ƙwarewar aiki kamar yadda yake kunshe cikin dokokin hukumomin tsaron.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Na so komawa Manchester United a 2012 – Lwandowski

Ɗanwasan gaban ƙungiyar Barcelona ta Spain, Robert Lewandowski ya...

Isak ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gaba Alexander Isak ya nace sai ya bar...

Sadiq Umar da Bello El-Rufai sun sayi ƙungiyar Ranchers Bees ta Kaduna

Ɗanwasan tawagar Super Eagles ta Najeriya da Real Socieded...

Atiku zai iya guduwa daga ADC ya koma PDP idan Jonathan ya tsaya takara – Diran

Tsohon mataimakin sakataren yada labaran jam’iyyar PDP na kasa,...

Zoben matar Ronaldo ya kai dala miliyan 5 – Masana

Masana sun yi kiyasin tsadar zoben da Cristiano Ronaldo...

Kama Tambuwal ya na da alaka da shigarsa cikin hadakar jam’iyya – Atiku

Tsohon ɗantakarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce kama...

Ambaliyar ruwa ta kashe mutuane takwas a Ebonyi

Ambaliya, wadda mamakon ruwan sama ya janyo, ta yi...

Bankin Duniya zai kashe wa yankin Arewa a Najeriya dala miliyan 300

Bankin Duniya ya amince da kasafin kuɗi dala miliyan...

Giyar mulki na kwasar Trump – ‘Yan Majalisar Democrat

'Yan Democrats a Amurka sun zargi Donald Trump da...

Kama Aminu Waziri Tambuwal da EFCC ta yi ba daidai ba ne – PDP

Jam'iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da...

An kai hari a ƙauyuka 15 na Zamfara a mako ɗaya – Rahoto

Wani rahoto da tashar Channels ta ruwaito daga cibiyar Zamfara Circle...

Jihohin Arewa huɗu ne suke biyan mafi ƙarancin fansho na N32,000 – NUP

Ƙungiyar ƴan fansho na arewacin Najeriya, NUP ta ce...
X whatsapp