fidelitybank

Jami’an Amotekun sun kama wanda ake zargi da harin Cocin Ondo

Date:

Jami’an Amotekun Corps a jihar Ondo, sun kama wasu da ake zargi da hannu a kisan kiyashin da aka yi a cocin St. Francis Catholic Church, a ranar 5 ga watan Yuni, wanda maharan sun kashe mutane 40 tare da jikkata wasu kusan 60 a harin.

“Mun gano motar ta karshe da suka yi amfani da ita wajen gudanar da aikin, kuma mun kama wasu. Mun dawo da wasu muhimman abubuwa waɗanda muke aiki akai.

“Ba za mu tsaya ba har sai mun gano tushen wannan lamari kuma ina tabbatar da cewa za a gurfanar da wadanda suka aikata laifin da masu daukar nauyinsu,” in ji kwamandan Amotekun na jihar, Adetunji Adeleye.

Ya bayyana hakan ne yayin da yake gabatar da wasu mutane 71 da ake zargi da aikata laifuka a gaban manema labarai a Akure ranar Alhamis.

Ya ce, an kama wadanda ake zargin su 71 a cikin wannan wata da laifin satar shanu, fashi da makami, kungiyar asiri, garkuwa da mutane, safarar mutane da kuma satar babura na kasuwanci.

Adeleye ya ce, tuni rundunar ta kwato babura 31 da aka sace.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp