fidelitybank

Jami’an hukumar kiyaye hadura sun fara sanya Kyamara a jikin su

Date:

Jami’an hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC, sun fara makala kyamarori a jikin kayansu na aiki, domin nadar bidiyon abubuwan da ke faruwa yayin da suka fita aiki.

Wannan matakin ya biyo baya koke-koken da direbobi da masu motoci ke yi ne cewa, jami’an hukumar da ma na VIO kan muzguna musu.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, shugaban hukumar ya kaddamar da wannan sabon tsarin ne tun a watan Oktoban 2021, inda ya yi alkawarin matakin zai inganta yadda jami’an ke gudanar da ayukansu ba tare da sun tsangwami kowa ba.

Wani wakilin jaridar ya ce ya lura cewa, ma’aikatan hukumar da aka fi sani da Road Safety na sanye da na’urar a jikinsu a dukkan wuraren da aka saba ganinsu cikin birnin Abuja.

Wasu mazauna birnin sun yaba da matakin, kuma sun bukaci jami’an ‘yan sandan Najeriya ma su fara sanya kayamarori yayin da suke aikinsu.

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp