fidelitybank

JAMB ta koka a kan ƙarancin fitowar ɗalibai a Kano

Date:

Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a (JAMB) ta koka da rashin fitowar ɗaliban dake yin rijistar jarrabawar ta gama gari ta shekarar 2022.

Shugaban JAMB, Ishaq Oloyede, a lokacin da yake duba yadda ake gudanar da rajistar ranar Asabar a Kano, ya ce, cibiyoyin CBT da dama a jihar sun shaida.

Magatakardar JAMB, Ishaq Oloyede, a lokacin da yake duba yadda ake gudanar da rajistar ranar Asabar a Kano, ya ce cibiyoyin CBT da dama a jihar sun shaida a jihar sun ga karancin fitowar ɗalibai.

Muna cikin damuwa saboda, a karshen atisayen, za ku ga mutane suna ta kiraye-kirayen tsawaita lokacin da suka sami damar yin rajista a kan lokaci,” in ji shi.


“Muna cikin damuwa saboda, a karshen atisayen, za ku ga mutane suna yin kiraye-kirayen a tsawaita lokacin da suka sami damar yin rajista a kan lokaci,” in ji shi.

Mista Oloyede ya kuma lura cewa hukumar na iya yin rijistar ɗalibai 100,000 a kowace rana a fadin kasar.

“Na zagaya cibiyoyin CBT a nan Kano, kuma akwai cibiyar da ake daya tilo a cibiyar, wannan cibiya za ta iya yi wa ‘yan mutane 20 rajista a lokaci guda.

“Kuma a nan, za ku ga inda muke da wuraren rajista kusan 20.

Ya kara da cewa, “Ba za mu kara wa’adin rajistar fiye da ranar 26 ga Maris ba.

Yayin da yake kira ga manema labarai da su taimaka wajen wayar da kan ɗalibai wajen yin rajista, Mista Oloyede ya nanata cewa “ba zai yiwu mu tsawaita ba. Kuma ya zuwa yanzu, mun yi wa mutane kusan miliyan 1.41 rajista.”

(NAN)

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp