fidelitybank

JAMB ta gano an baiwa ɗalibai miliyan ɗaya gurbin karatu ba bisa ƙa’ida ba

Date:

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta gano an shigar da dalibai miliyan daya ba bisa ka’ida ba kawo yanzu.

Hukumar ta ce, hakan na da nasaba da gazawar da wasu ɗaliban suka yi wajen samun takardar shaidar shiga jami’o’in, domin ba su damar ci gaba da yi wa matasa hidima na kasa NYSC na shekara 1, ko kuma su samu takardar izinin zama ba.

Jami’in hula da jama’a na hukumar, Fabian Benjamin, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce, wadannan ba bisa ka’ida ba ne da aka gudanar a wajen tsarin shirya jarabawar shiga jami’a (CAPS) tsakanin shekarar 2017 zuwa 2020.

Sanarwar ta ce: “Tsarin korafe-korafen ya samo asali ne daga bacin ran wadannan daliban, wadanda ke nuna bacin ransu kan yadda hukumomin da abin ya shafa ke ba su shaidar digiri a hukumance.

Hukumar JAMB ta bukaci cibiyoyi da su gaggauta shigar da lambobin jarabawar, sunaye, darussan da suka dace, shekarar kammala karatunsu da sauran bayanan da suka wajaba na ‘yan ɗalibai, domin aiwatar da takardun neman amincewar ɗaliban.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp