fidelitybank

Iya abun da zan yi muku kenan ƴan Najeriya – Buhari

Date:

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya shawarci ‘yan kasa da su shiga sabuwar shekarar 2023 da fatan ganin kasar ta ci gaba da hadin kai da fatan ci gaba.

Cikin sakonsa na sabuwar shekara da ya aika a jiya, Shugaba Buhari ya ce 2023 shekara ce da za a kara mayar da hankali kan harkokin tsaro da bunkasa tattalin arziki da kuma yakin da cin hanci.

Buhari wanda ya yi maraba da suka da yabon da ‘yan Najeriya ke yi masa, ya ce ya yi iya abin da zai iya ga mutanen kasa, yayin da yake fatan duk shugaban da zai zo ya dora daga inda ya tsaya, domin ciyar da Najeriya caga.

Ya ce dole yan Najeriya su dauki ragamar tabbatar da zabukan da za a yi a 2023 an yi su babu cuta babu cutarwa.

Ya kuma shawarci ‘yan kasa da su kiyaye da tayar da hankali a lokutan zabe, su kuma kiyaye daga duk wani dan siyasa da zai nemi su yi hakan.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...

Daga yau wankin koda a Najeriya ya koma dubu 12 maimakon dubu 50 – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya amince da rage farashin...

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...
X whatsapp