fidelitybank

Iwobi zai yi jinya mai dan tsawo – Dyche

Date:

Kocin Everton Sean Dyche, ya ce, yana tsammanin Alex Iwobi zai yi jinya bayan dan wasan Najeriya ya samu rauni a wasan da suka doke Aston Villa da ci 4-0 a ranar Lahadi.

Neal Maupay ne ya maye gurbin Iwobi a minti na 56 da fara wasa.

Ana sa ran dan wasan mai shekaru 26 da haihuwa za a yi masa gwaji a ranar Litinin (yau) domin sanin girman raunin da ya samu.

Dyche ya ce da alama tsohon dan wasan na Arsenal ba zai dawo taka leda nan ba da dadewa ba.

“Alex muna jira, amma yana kama da rauni na hamstring. Dom, muna fatan bugawa ne kawai, “Dyche ya fadawa manema labarai bayan wasan.

“Tare da Alex, baÆ™on abu ne don Æ™wanÆ™wasa su daidaita da sauri don haka yana yiwuwa ya fita – amma ban sani ba tukuna.”

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp