fidelitybank

Ivory Coast za ta dauki aron mai horaswa

Date:

Faransa ta yi watsi da buƙatar Ivory Coast na ɗaukar hayar tsohon kocinta Herve Renard domin jagorantar tawagar ƙasar ta ƙarasa gasar Afcon ta 2023 da ke gudana.

Dan shekara 55 din yanzu shi ke jagorantar tawagar matan Faransa, sai dai hukumar kwallon ƙafa ta Faransa ta yi watsi da wannan buƙata ta aron kocin.

Masu masaukin bakin sun kai zagaye na biyu na gasar sai dai sun kori kocinta Jean Louis Gasset a ranar Laraba, biyo bayan rashin nasarar da ta yi sau biyu a matakin rukuni.

Bayan tafiyar Gasset tawagar Elephants ta samu damar zagaye na 16 a matsayin ƙungiyoyi huɗu da aka yi wa alfarma, yanzu kuma za ta fafata da Senegal da ke riƙe da kofin.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp