fidelitybank

Ivory Coast ta nada koci dan kasar Faransa

Date:

An nada dan kasar Faransa Jean-Louis Gasset, a matsayin sabon kocin kasar Ivory Coast kan kwantiragin watanni 12 na farko.

Kasar da ke yammacin Afirka za ta karbi bakuncin gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 2023 a watan Yunin shekara mai zuwa, kuma kocin mai shekaru 68 na da zabin karin shekara a yarjejeniyar.

Ya maye gurbin dan kasar Patrice Beaumelle, wanda ba a sabunta kwantiraginsa ba, bayan da Giwayen suka yi rashin samun gurbin shiga gasar cin kofin duniya, kuma suka yi rashin nasara a gasar cin kofin duniya da aka yi a Kamaru a farkon wannan shekarar.

Gasset ya yi aiki a matsayin mataimaki ga Laurent Blanc lokacin yana kocin Faransa daga 2010-12 da kuma Paris St-Germain. Ya jagoranci kungiyoyin Faransa Montpellier, Caen, Istres, Saint-Etienne da Bordeaux, wadanda Gasset ya bar kungiyar a karshen kakar wasan data gabata.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp