fidelitybank

ISWAP ta yi garkuwa da ‘yan sanda 7

Date:

Akalla jami’an tsaro 7 ne kungiyar ‘yan ta’adda ta ISWAP ta yi garkuwa da su da sanyin safiyar Asabar a karamar hukumar Gubio ta Arewa maso Gabashin jihar Borno a arewa maso gabas.

An tattaro cewa jami’an tsaron da suka hada da dan sanda daya da jami’an Civilian Joint Task Force (CJTF) hudu da kuma mafarauta 3, an yi garkuwa da su ne bayan da ‘yan ta’addan suka mamaye inda suke da yawa.

Majiyar ‘yan sanda ta shaidawa Zagazola Makama, wani kwararre kan yaki da tada kayar baya kuma mai sharhi kan harkokin tsaro a tafkin Chadi cewa an kai wa jami’an tsaron hari ne a Rural Urban Migration Site (RUGA), a kauyen Pompom Baliya da ke da tazarar kilomita 5 zuwa Gubio.

‘Yan ta’addar sun kwashe motar sintiri kirar Hilux guda daya da makamai sannan suka nufi kauyen Gadai da ke karamar hukumar Nganzai.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp