fidelitybank

Isra’ila ta umarci a rufe makarantu saboda harin Hezbollah

Date:

Isra’ila ta umarci dukkannin makarantu da ke arewacin ƙasar da su kulle har zuwa sai abin hali ya yi ya zuwa yammacin Litinin.

An kuma taƙaita taron jama’a a yankuna da dama na arewacin ƙasar da kuma wasu sassan yankin tsuburin Golan da Isra’ilar ta mamaye, inda ba a yarda mutum fiye da 10 su taru a waje sannan kuma an yarjewa mutum 100 haɗuwa a cikin gida.

Za kuma a rufe wuraren shaƙatawa

Ma’aikatar Lafiya ta Isra’ila ta ce an umarci asibitoci a arewacin Isra’ila da su yi ayyukansu a wurare masu tsaro.

Tuni dai asibitin Rambam da ke birnin Haifa ya koma ƙarƙashin ƙasa domin gudanar da ayyukansa.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp