fidelitybank

Isra’ila ta samu wasu Isra’ilawa da laifin yi wa Iran aikin leƙen asiri

Date:

Ofishin ministan shari’ar Isra’ila wadda ta ta fayyace yadda za a hukumta wasu ƴan Isra’ila guda bakwai waɗanda suka fito daga Haifa da arewacin Isra’ilar da ake zargi da “yi wa ƙasar Iran aiki a lokacin yaƙin da ake yi da kafinsa.”

Sanarwar dai ta bayyana yadda aka biya mutanen “ɗaruruwan dubban dalolin Amurka ta hanyar kuɗin kirifto”.

Sanarwar ta ci gaba da cewa mutanen “sun ƙaddamar da ɗaruruwan ayyuka” inda suka ɗauki hotuna da kuma haɗa bayanan sirri da ya haɗa da kayan aikin rundunar IDF da wuraren da baturan tsarin tsaron Isra’ilar mai sulke suke.

Ana sa ran nan da wasu ƴan kwanaki ne za a fayyace laifukan da ake tuhumar mutanen.

Ofishin ya bayyana wannan al’amari da “ɗaya daga cikin manyan laifuka” a ƴan shekarun nan. In ji BBC.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp