fidelitybank

Isra’ila ta saki Falasdinawa 25 bayan Hamas ta saki mutane 3

Date:

Hukumomin Isra’ila sun sako FalasÉ—inawa 25 da suke rike da su a gidan yari inda a yanzu suka isa garin Beitunia da ke yamma da Ramallah a yankin Gabar Yamma da Israilar ta mamaye.

An samu cincirundon jama’a da suka kewaye motar safa da ke dauke da fursunonin lokacin da suka isa garin.

Tun da farko an ga jerin motocin safa suna barin gidan yari na Ofer, inda yawancin fursunonin FalasÉ—inawan 183 da za a saki yau a musayar da ake yi da Isra’ilawan da Hamas ta yi garkuwa da su suke.

Tun da farko a yau din Hamas ta saki Isra’ilawa uku cikin wadanda ta yi garkuwa da su kamar yadda yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka fara ranar 19 ga watan Janairun da ya gabata ta tanada.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp