fidelitybank

Isra’ila ta saki Falasɗinawa 183 bayan Hamas ta saki Isra’ilawa uku

Date:

Hukumomin Isra’ila sun ce an saki dukkanin Falasdinawa 183 da aka tsara saki a yau bayan tun da farko Hamas ta saki ‘yan Isra’ila uku daga cikin wadanda ta yi garkuwa da su.

Tun da farko an fitar da fursunonin ne daga gidan yari na Ofer da ke Gabar Yamma, inda Isra’ilata mamaye da kuma gidan yarin Ketziot da ke kudancin Isra’ila kafin sakin nasu, kamar yadda kakakin hukumar gidan yarin Isra’ila ya sanar.

An ga fursunonin suna lekowa ta tagogin motocin safa-safa da suka debo su inda suka isa Ramallah, inda iyalai da sauran ‘yan uwa ke ta murnar sake haduwa da su.

Wasu daga cikin fursunonin suna zaman daurin rai da rai ne wasu kuma an yanke musu hukunci mai tsawo na shekaru. In ji BBC.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp