Rundunar sojin Isra’ila IDF, ta ce dakarunta sun kashe wani kwamandan Æ™ungiyar Hezbollah mai suna Khader Ali Tawil.
Cikin wata sanarwa da ta fitar, IDF ta ce Khader ya yi aiki tare da wasu mutum biyu Muhammad Haidar da Hassan Nathir al-Ra’ini, da aka kashe farkon makon nan.
IDF ta ce mutanen uku ne suka jagorancin Æ™addamar da harin makami mai linzami da ya faÉ—a wa garin Kfar Yuval da ke kan iyakar arewacin Isra’ila a watan Janairu.
Harin ya yi sanadin mutuwar Barak Ayalon, wanda ke cikin tawagar masu bayar da agajin gaggawa na garin, tare da mahaifiyarsa mai shekara 76.
Kawo yanzu dai Hezbollah ba ta mayar da martani kan sanarwar sojojin na Isra’ila ba, tun bayan fitar da ita da safiyar yau.