fidelitybank

Isra’ila ta kashe mutanen ta 13 a lugudn wuta – Hamas

Date:

Kungiyar Hamas ta yi ikirarin cewa an kashe ƴan Isra’ila 13 da wasu ‘yan kasashen waje da take garkuwa da su a Zirin Gaza a hare-hare ta sama da Isra’ila ta kai cikin sa’a 24,

Sanarwar da rundunar Izzedine al-Qassam ta fitar na cewa “an kashe fursunonin 13 ciki har da ‘yan kasashen waje a wurare guda biyar da jiragen yaƙin Isra’ila suka kai wa hari.”

Hamas ta kama tare da yin garkuwa da mutane kusan 150 a lokacin da ta kai harin ba-zata a ranar 7 ga Oktoba.

Ta yi barazanar kashe mutanen da take garkuwa da su, matukar Isra’ila ta jefa bama-bamai a gidajen fararen hula ba tare da gargadi ba.

Kamar yadda rahotanni suka shigo, Sakataren Tsaron Burtaniya Grant Shapps ya shaida wa ITV cewa zai so a yi taka-tsantsan kan wannan iƙirarin amma akwai “tsananin damuwa”.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp