fidelitybank

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Date:

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Isra’ila ta kaɗa gangar yaki, kuma ƙasarsa za ta ci gaba da mayar da mummunan martani kan hare-haren da ake kai ma ta.

Ya ce “bai kamata su yi tunanin cewa za su kaddamar da hare-hare kuma shikenan ba, su ne suka fara, su ne suka kunna wutar yaƙi kuma ba za mu bari su tafi haka nan ba.

A wani taron gaggawa na kwamitin tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya, jakadan Iran ya ce hare-haren da Isra’ila ta kai ya yi sanadin mutuwar mutum 78 – akasarinsu fararen hula – tare da jikkata wasu da dama.

An kaddamar da hare-haren ne kan cibiyoyin nukiliya da na soji, amma sun shafi fararen hula da dama.

Isra’ila ta ce ta kai farmakin ne domin hana Iran mallakar makamin nukiliya.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp