fidelitybank

Isra’ila sun kama Falasɗinawa a wani sumame da suka kai

Date:

Isra’ila ta ce ta kama mambobin ƙungiyar jihadi ta Falasɗinawa a yankin da ta mamaye na Gaɓar Yamma da Kogin Jordan ko kuma West Bank bayan hare-haren da ta kai a Birnin Gaza.

Mutum aƙalla 11 ta kashe a hare-haren ta sama, ciki har da yarinya mai shekara biyar da kuma jagoran gwagwarmaya na ƙungiyar ta Palestinian Islamic Jihad (PIJ), Tayseer Jabari.

Tashin hankalin na baya-bayan nan shi ne mafi muni tsakanin Isra’ila da Falasɗinawa cikin shekara ɗaya da ‘yan watanni.

Yaƙin da aka yi na kwana 11 a watan Mayun 2021 ya jawo kisan Falasɗinawa fiye da 200 da kuma ‘yan Isra’ila kusan 12 kafin a tsagaita wuta.

Su ma Falasɗinawa sun mayar da martani da harba makaman roka fiye da 100 cikin Isra’ila a ranar Juma’a. A cewar BBC.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp