fidelitybank

Isra’ila na da damar kai hari Iran amma ban da wajen Nukiliya – Biden

Date:

Gwamnatin shugaba Biden na Amurka ta ce, Isra’la na da damar kare kanta tare da mayar da martani kan harin da Iran ta kai mata a farkon watan da muke ciki.

To sai dai mista Biden ya faɗa wa Isra’ila cewa ba ya goyon bayan ta kai hari kan tashar makaman nukiliyar Iran, saboda fargabar hakan zai haifar da ƙaruwa da faɗaɗar yaƙin.

Haka kuma ya ce Amurka ba za ta goyi bayan kai wa rijiyoyin man Iran hare-hare ba.

“Idan da ni ne Isra’ila zan kai hari ne kan wasu abubuwan, amma ba rijiyoyin manta ba”, kamar yadda ya faɗa ranar 4 ga watan Oktoba.

Isra’ila ta ce hare-haren da ta kai wa Iran, ta kai su ne kan sansanonin sojinta.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp