fidelitybank

Isra’ila da Iran: Jiragen sama sun dakatar da shawagi a sararin samaniyar Isra’ila

Date:

Yayin da Isra’ila ta sake buɗe sararin samaniyarta a ranar Lahadi, wasu kamfanonin jiragen sama na Turai sun dakatar da zirga-zirgar jiragensu zuwa Tel Aviv bayan komawa zirga-zirga a yankin makonni kalilan da suka gabata.

EasyJet ya dakatar da zirga-zirgar jiragens zuwa Tel Aviv a ranakun Lahadi da Litinin.

Shi ma kamfanin jirgin sama na Wizz Air ya dakatar da zirga-zirgar jiragensa tsakanin Birtaniya da Isra’ila a ranakun Lahadi da Litinin, “bayan rikici da ake fuskanta a yankin”.

Wani mai magana da yawun kamfanin jirgin ya ce za a mayar wa dukkan fasinjojin da abin ya shafa kuɗaɗenu ko ba su zaɓin sake yin wani tikiti .

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa, kamfanin jiragen sama na United Airlines – wanda shi ne babban kamfanin jiragen sama na Amurka da ya koma zuwa Isra’ila tun bayan ɓarkewar rikici – shi ma ya soke tashin jirgin da zai yi a yau Lahadi tsakanin Newark da Tel Aviv.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp