fidelitybank

Isra’ila da Amurka sun ƙi amincewa da kuɗurin sake gina Gaza

Date:

Shugabannin ƙasashen Larabawa na neman goyon bayan ƙasashen duniya kan shirinsu na sake gina Gaza wanda zai bai wa mazauna yankin miliyan biyu damar ci gaba da zama a yankin.

Da yake jawabi a birnin Alƙahira, shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi ya ce, za a tattauna batun a wani babban taron ƙasashen musulmi da za a yi a Saudiyya ranar Juma’a.

Ya ce “Masar ta kuma yi aiki tare da ƴan’uwanmu Falasɗinwa wajen kafa kwamitin gudanarwa na kwararru masu zaman kansu, waɗanda za a bai wa amanar tafiyar da zirin Gaza bisa ƙwarewar mambobinsa.

Hamas dai ta yi maraba da ƙudurin kafa wannan kwamitin, amma Fadar White House da Isra’ila sun yi watsi da ƙudirin, suna masu cewa ba a yi la’akari da asalin yadda abubuwa suke a ƙasa a Gaza ba.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp