fidelitybank

Iran ta yi Allah wadai da harin Amurka kan ƴantawayen Houthi

Date:

Iran ta yi Allah wadai da harin Amurka da ta bayyana da na ”jahilci” kan jirgin dakon mai na ƴantawayen Houthi a tekun Yemen – da ya kashe fiye da mutum 74.

Ƙungiyar wadda ke samun goyon bayan Iran ta ce fiye da mutum 170 ne suka samu raunuka a sanadiyyar harin.

Hotunan da aka yaɗa a gidan talbijin mallakin ƙungiyar, sun nuna yadda ɓaraguzan jirgin ke ƙonewa, yayin da ma’aikatan agaji na ƙungiyar Red Cresent ke ciro gawarwaki daga wurin da lamarin ya faru.

Rundunar sojin Amurka sun ce manufar harin – da aka kai a Tekun Ras Isa – shi ne taƙaita kai wa ƙungiyar kayan aiki da kuɗaɗe.

A watan da ya gabata ne sojojin Amurka suka tsananta hare-hare kan ƴantawayen Houthi.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...
X whatsapp