fidelitybank

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Date:

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da inganta sinadarin Uranium, mako guda bayan da Amurka ta haɗa hannu da Isra’ila wajen kai harin bama-bamai a manyan cibiyoyin nukiliyarta.

Mataimakin ministan harkokin wajen ƙasar Majid Takht-Ravanchi ya shaida wa BBC cewa za a iya tattauna iya matakin da za a iya kai wa na sarrafa sinadarin.

Ya ce “muna tsakiyar tattaunawa sai kwatsam aka afka mana da hare-hare kuma duk waɗanda ke sukar mu ya kamata su soki irin halin rashin mutuncin da aka nuna mana.”

Mataimakin ministan ya shaida wa wakiliyar BBC da ke ziyara a Tehran cewa gwamnatin ƙasarsa ba za ta shiga wata tattaunawa kan nukiliya ba, sai idan gwamnatin Trump ta ba da tabbacin ba za ta kai mata hari ba yayin da tattaunawar ke gudana.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp