fidelitybank

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Date:

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra’ila inda ta kai hare-hare a yankin arewaci da kuma tsakiyar ƙasar.

Aƙalla mutum takwas ne aka tabbatar sun mutu, inda hukumomi suka ce wasu 200 sun jikkata.

An kashe wasu mata a wata unguwar Larabawa da ke gabashin birnin Haifa.

An kuma kai hari kan wani gini a garin Bat Yam da ke tsakiyar ƙasar, inda wasu ‘yan Isra’ila uku suka mutu.

Wakilin BBC ya ce hotuna da aka ɗauka a yankin Bat Yam da ke kudancin birnin Tel Aviv – sun nuna ɓarnar da hare-haren suka yi.

An kuma ji ƙarar abubuwa masu fashewa a birnin Kudus.

Tun da farko sojojin Isra’ila sun kai hare-hare ta sama kan birnin Tehran, suna masu cewa sun kai hari kan gine-gine masu alaƙa da shirin nukiliyar Iran.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp