fidelitybank

Iran ta caccaki Isra’ila a taron MDD

Date:

Sabon shugaban Iran, Masoud Pezeishkian, ya gabatar da jawabin farko a taron MDD na shekara-shekara wanda yake haɗa shugabanni duniya a birnin Newyork.

Mista Pezeishkian ya yi amfani da damar wajen caccakar Isra’ila da zarginta da rura wutar fittina a Gabas ta Tsakiya da kuma Allah wadai da abin da ya bayyana da aikata laifukan take haƙƙin bil Adama a Gaza da aiwatar da ayyukan ta’addanci a Lebanon.

Duk da sake sukurkucewar alaƙa tsakanin ƙasarsa da manyan ƙasashe, Mista Pezeishkian ya bayyana cewa a shirye suke su kawo ƙarshen gumurzu da ƙasashen yammaci ke yi da su kan shirinsu na Nukilliya – sannan ya jadadda cewa gwamnatinsa ba ta da niyyar gaba ko rikici da kowacce ƙasa.

Shugaban hukumar kula da harokin Nukilliya a MDD, ya ce yana fatan zuwa Teheran a farkon watan Oktoba domin tattaunawa kan shirin nukilliyar Iran.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp