fidelitybank

Iran na yunkurin tallafawa Rasha jirgi mara matuki – Amurka

Date:

Jami’an a Amiurka sun ce, hukumomin Iran na yunkurin tallafa wa Rasha da jirage marasa matuka wadanda ke iya harba makamai a yakin da take yi a Ukraine.

Babban mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkokokin tsaro Jake Sullivan, ya ce bayanan da suke samu na nuna cewa Iran na shirin bai wa dakarun Rasha horo kan yadda ake aiki da jiragen.

Ya kara da cewa kawo yanzu ba su da masaniya, ko Iran din ta riga ta miƙa makaman ga kasar ta Rasha.

Duka kasashen biyu na amfani da jiragen marasa matuka a yakin da suke tsakaninsu.

A makon da ya gabata ne dai Ukraine ta yi kira ga kasashen duniya da su taimaka mata da dubban irin wadannan jirage domin kara karfiin dakarunta. In ji BBC.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp