fidelitybank

IPOB ta tursasa ‘yan Kudu zaman gidan dole

Date:

Mazauna yankin Kudu maso Gabas a Najeriya sun kasance a gidajensu a yau Laraba yayin da ake ci gaba da shari’ar jagoran ƙungiyar neman ɓallewa daga ƙasar ta Indigenous People of Biafra (IPOB) Nnamdi Kanu.

A yau Laraba ne kotu ke ci gaba da shari’ar Nnamdi Kanu kan tuhumar da gwamnatin Najeriya ke yi masa game da cin amanar ƙasa da tayar da hankali da cin mutuncin Shugaba Buhari.

Tun farko ƙungiyar ta ayyana kowace Litinin a matsayin ranar zama a gida har sai an sako shugaban nasu, sai dai ta ce ta janye dokar. Amma duk da haka mazauna jihohin yankin ba sa iya fita harkokinsu saboda fargaba. In ji BBC.

Mazauna garin Enugu babban birnin Jihar Enugu ba su fita harkokinsu ba a yau Laraba.

Haka lamarin yake a Jihar Ebonyi, inda wurare irinsu Magamar Vanco da Gunning da Shataletalen Abacha suka kasance fayau.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp