fidelitybank

IPOB ta maye gurbin Nnamdi Kanu

Date:

Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, ta bayyana Mazi Chika Edoziem a matsayin sabon shugabanta.

IPOB ta ce Edoziem zai gudanar da ayyukanta har sai an sako shugabanta Nnamdi Kanu.

Wata sanarwa da mai magana da yawun kungiyar, Emma Powerful, ya fitar ta ce Edoziem zai bar aikin shugabancin ga Kanu idan aka sake shi.

Sanarwar ta kara da cewa: “Domin kaucewa shakku, ‘yan asalin yankin Biafra (DOS), karkashin jagorancin Mazi Chika Edoziem, ita ce ke jagorantar al’amuran Biafra; duk lokacin da shugabanmu Mazi Nnamdi KANU ya fito, sai ya mayar masa da tsarin kungiyar IPOB.”

Ana kyautata zaton Edoziem shine mataimakin shugaban kungiyar IPOB.

Yanzu haka dai Kanu na tsare a hannun jami’an tsaro na farin kaya, DSS.

Hukumar DSS dai ta rike shugaban na IPOB ne tun bayan da aka sake kama shi tare da mayar da shi gida daga Kenya a shekarar 2011.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp