fidelitybank

Iniesta ya koma kungiyar Emirate bayan ya bar kasar Japan

Date:

Tsohon dan wasan Barcelona Andres Iniesta ya kulla yarjejeniya da kungiyar Emirates Club ta gasar United Arab Emirates Pro League.

Dan kasar Sifaniyan ya bar Vissel Kobe ta kasar Japan a tsakiyar kakar wasannin J-League ranar 1 ga watan Yuli.

Dan wasan mai shekaru 39, ya buga wasa 134 a kulob din na Japan, inda ya lashe Emperor’s Cup a shekarar 2019 da kuma Super Cup na Japan a shekarar da ta biyo baya.

Kungiyar Emirates, wacce ta yi nasara a gasar ta UAE a kakar wasan da ta wuce, ta yi wa dan kwallon “maraba” a shafukanta na sada zumunta.

Iniesta ya koma Japan ne bayan ya shafe shekaru 22 yana taka leda a Barcelona, ​​inda ya lashe kofuna 32 da buga wasa 674.

Ya lashe wasa 133 tare da kasar Sifaniya da cin gasar kofin duniya ta 2010 da kuma gasar kofin nahiyar Turai a 2008 da 2012.

Sabon kulob din nasa zai fara kakar wasan bana da Al-Wasl a ranar 19 ga watan Agusta.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp