fidelitybank

INEC za ta horas da ma’aikatan wucen gadi sama da miliyan 1

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta fayyace bayanai kan ma’aikatan wucin gadi 1, 400,000 da za ta bai wa horo kafin babban zaben 2023.

Babban Daraktan Cibiyar hulda da Manema Labarai ta Hukumar zabe, Dr. Sa’ad Umar Idris ne ya bayyana haka game da muhimman batutuwan da suka shafi Kundin Zaben 2022 da Shirye-shirye da Tsare-tsaren hukumar don tunkarar babban zaben 2023.

Ya ce: “Za mu horas da Jami’an Duba-aikin Manyan Turawan Zabe kimanin 17,685 da Manyan Turawan Zabe wato Presiding Officers da Mataimakan Manyan Turawan Zabe (Assistants Presiding Officers) 707,384; sai Jami’an Tattara Sakamako (Collation Officers) 11,083; da Kwararrun Jami’ai (Registration Area Technical Officers) kimanin 12,991 da Jami’an Tsaro kimanin 20,000 da Manajojin kula da Cibiyoyin Zabe (Registration Area Centres Managers) 6,009 .”

A cewar Babban Daraktan za a gudanar da tarukan horas da jami’an zaben ne da cikakken kudurin tabbatar da yin zabe mai ‘yanci kuma cikin gaskiya da adalci a 2023.

Sa’ad Idris ya ce cibiyarsu ta dukufa wajen sauke nauyinta na tabbatar da ganin dukkan ma’aikatan wucin gadin sun samu ingantaccen horo kuma mai aminci.

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp