fidelitybank

INEC za ta gana da hukumar sadarwa a kan batun zaben 2023

Date:

A shirinta na ci gaba da yaɗa sakamakon zaɓe kai-tsaye ta intanet a babban zaɓe na 2023, hukumar zaɓe ta INEC, ta ce za ta gana da hukumar sadarwa ta ƙasar a ranar Talata.

Shugaban INEC Farfesa Mahmood Yakubu ya faɗa wa editocin kafofin yaɗa labarai yayin wata ganawa a Legas cewa ganawar da za su yi za ta ƙunshi shugabannin kamfanonin sadarwa huɗu na Najeriya.

Ya ce INEC na haɗa kai da NCC ne don gano kyakkyawar hanyar yaɗa sakamakon a kowane lungu da saƙo na ƙasar a kan loƙaci.

NCC ce ke kula da dukkan harkokin sadarwa na Najeriya, wadda ke da ƙananan hukumomi a ƙarƙashinta.

Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa sun soki INEC game da yaɗa sakamakon ta intanet amma ta ce “babu gudu babu ja da baya”.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp