fidelitybank

INEC za ta fara rabon katin zabe

Date:

Gabanin babban zaben, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce, za a fara rabon katinan zabe na dindindin, PVC a wurare daban-daban na rajista daga ranar Juma’a 6 ga watan Janairu zuwa 15 ga watan Janairu.

Shugaban sashen wayar da kan masu kada kuri’a da wayar da kan jama’a na hukumar a jihar Ribas, Mista Mark Usulor ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a (PRO), Mrs Geraldine Ekelemu, ta fitar a ranar Alhamis.

A cewar Usulor, tarin PVC daga yankin da aka yi rajista zai koma ofishin hukumar ta INEC daga ranar 16 zuwa 22 ga watan Janairu.

INEC ta karbi kashin karshe na BVAS

Ya kuma yi kira ga wadanda ba su iya karbar katinan su na PVC a ofisoshin karamar hukumar da su yi amfani da wannan sabon ci gaban da aka samu tare da yin hakan a wuraren yin rajista a cikin kwanakin da aka kayyade.

Ya kuma yi kira ga masu ruwa da tsaki da su samar da yanayi na lumana da walwala ga ma’aikatan Hukumar don samun nasarar gudanar da aikin a yankunan rajista 319 da ke jihar cikin wa’adin da aka kayyade. (NAN)

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp