fidelitybank

INEC za ta bi umarnin kotu game da rushe jam’iyyu ko yi musu rajista – Yakubu

Date:

Shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya ce, hukumar za ta bi duk wani umarnin kotu game da rushe ko yi wa jam’iyyun siyasa rajista a ƙasar.

Farfesa Yakubu ya bayyana hakan ne a yau Asabar yayin wani taron ƙara wa juna sani da ke gudana yanzu haka a Abuja game da babban zaɓen ƙasar da ke tafe a 2023.

Tun a watan Fabarairu na 2020 ne INEC ta soke jam’iyyun siyasa 74 a Najeriya, abin da ya hana su shiga duk wani zaɓe da za a gudanar a ƙasar. In ji BBC.

Da aka tambaye shi game da dalilin da ya sa INEC ta soke rajistar jam’iyyar Youth Party (YP) duk da umarnin kotu, shugaban hukumar ya ce har yanzu batun yana kotu.

“Jam’iyya 74 abin ya shafa kuma YP na cikinsu,” in ji shi.

Ya ƙara da cewa “zamu yi biyayya ga umarnin kotu da zarar mun samu”. In ji Yakubu.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp