fidelitybank

INEC ta yi gargadi mai zafi akan harin da ake kai mata

Date:

Shugaban hukumar zaben mai zaman kanta ta INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu, ya yi kira ga jami’an tsaro da sauran masu ruwa da tsaki a kasar, da su yi duk abin da za su yi domin ganin an daina kai wa kayayyakin zaben 2023 hari a ko ina.

Ya yi wannan kira ne lokacin da yake tattaunawa da majalisar wakilai da kuma kwamiin da yake bincike kan hare-haren da ake kaiwa kan kayayyakin hukumar.

Ya ce hukumar ta fuskanci hare-hare 50 cikin jihohi 15 a 2019, Farfesa Yakubu ya bayyana wasu daga cikin jihohin da abun ya faru da suka hada da Imo wadda aka kai hari 11, sai Osun da ke da bakwai, an kai hare-hare biyar a jihar Enugu.

Sauran sun hada da Akwa Ibom da ita ma akai kai hari biyar, an kai hare-hare hudu a jihohin Cross River da Abiya.

Ya ci gaba da bayyana yadda aka kai hare-hare biyu a jihohin Anambra da Taraba, sai johohin Bayelsa, Ondo, Lagos, Borno, Kaduna da kuma Ogun da dukkansu aka kai musu hari sau daya.

Yayin da kwamitin yake tattaunawa kan yadda za a maye gurbin kayyakin da aka lalata, Farfesa Mahmoud ya bayyana cewa zabe ba zai taba yiwuwa ba a haka.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp