fidelitybank

INEC ta tsayar da ranar mika shaidar cin zabe ga ‘yan Majalisu

Date:

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a karshen mako ta ce, za ta fara gabatar da takardun shaidar cin zabe ga zababbun ‘yan majalisar dokokin kasar a ranar Talata.

Shugaban hukumar ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana haka a lokacin wani taro da hukumar zabe ta Resident Electoral Commissions (RECs) a Abuja ranar Asabar.

Yakubu ya bayyana cewa za a gabatar da zababbun ‘yan majalisar wakilai satifiket din su ranar Laraba, yayin da zababbun sanatoci kuma za su karbi nasu ranar Talata.

Shugaban na INEC ya ce: “Duk da haka, don gudanar da ingantaccen taron jama’a, kowane Sanata/Zaɓaɓɓen Memba ya kamata ya kasance tare da mafi yawan baƙi biyu.

“Za a loda cikakken jerin sunayen membobin da aka zaba zuwa gidan yanar gizon Hukumar nan ba da jimawa ba.”

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp