fidelitybank

INEC ta soke rijistar mutane 1,126,359

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta sanar cewa ta soke rajistar wasu mutum 1,126,359 cikin sabuwar rajistar mutum 2,523,458 da ta yi tsakanin 28 ga watan Yuni zuwa 14 ga watan Janairu, 2022.

Babban kwamishinan hukumar ta INEC Festus Okoye ne ya sanar da haka cikin wani sakon Tiwita da hukumar ta wallafa a shafinta a ranar Litinin a Abuja.

Ya ce “INEC ta gano cewa wasu mutanen ba su yi rajista daidai da tsarin doka ya tanadar ba, saboda haka ne muka soke rajistar tasu baki daya.”

INEC ta kuma ce mutum 1,397,099 da suka yi sabuwar rajista ne kawai za a saka sunayensu cikin kundin wadanda za su iya zakda kuri’arsu a babban zabe da ke tafe a shekara mai zuwa.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp