fidelitybank

INEC ta karbi kashin karshe na BVAS

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, ta karbi kashin karshe na na’urorin tantance masu zabe gabanin babban zaben ƙasar da ke tafe.

A cikin wata sanarwa da Babban Kwamishina a Hukumar, Festus Okoye ya fitar, kwamishinan ya ce shugaban Hukumar Zaɓen ne farfesa Mahmood Yakubu tare da wasu manyan kwamishinoni a hukumar suka karɓi na’urorin a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe da ke Abuja jiya Talata.

Hukumar zaɓen ta samar da filayen jirage hudu a Abuja da Kano da Legas da kuma Fatakwal a matsayin wuraren rarraba na’urorin cikin sauki zuwa sauran jihohi.

Har ila yau, sanarwar ta ce yanzu hukumar na’urorin tantance masu zaɓe da za a kai zuwa rumfunan zaɓe a fadin ƙasar .

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp