Hukumar zaɓe INEC, ta fara karɓa da tattara sakamakon zaɓen gwamna na jihar River da ke kudu maso kudancin ƙasar.
Kawo yanzu an gabatar da sakamakon ƙananan hukumomi shida a cibiyar tattara tattara sakamakon zaɓen da ke birnin Fatakwal
Fafatawar za ta fi zafi ne tsakanin jam’iiar PDP mai mulkin jihar da kuma APC mai hamayya, jam’iyyar APC ce dai ta lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a watan da ya gabata.
Karamar hukumar Tai
APC: 295
LP: 13
PDP: 9276
SDP: 508
Karamar hukumar Opobo/Nkoro
APC: 1426
LP: 10
PDP: 11538
SDP: 159
Karamar hukumar Gokana
APC: 7410
LP: 97
PDP: 17455
SDP: 13840
Karamar hukumar Ogu/Bolo
APC: 1524
LP: 34
PDP: 7103
SDP: 310
Karamar hukumar Eleme
APC: 2662
LP: 544
PDP: 8414
SDP: 2251
Karamar hukumar Ikwerre
APC: 7503
LP: 895
PDP: 13716
SDP: 1447