fidelitybank

INEC ta baiwa Sanata Hanga shaidar cin zabe

Date:

Sanata Rufa’i Sani Hanga ya tabbatar wa BBC cewar, Hukumar zaɓeiya (INEC), ta damƙa masa shaidar cin zaben sanatan mazaɓar Kano ta tsakiya.

A jiya Talata ne INEC ta bai wa Rufa’i shaidar, bayan hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya, da ta tabbatar da wanda kotun ɗaukaka ƙara ta yi inda ta umarci hukumar ta ba shi shaidar cin zaɓe duk da cewa babu sunansa a cikin jerin masu takarar sanata a mazaɓar ta Kano ta tsakiya, a zaben ranar 25 ga watan Fabarairun, 2023.

Da fari, INEC din ta bayyana Mallam Ibrahim Shekarau ne a matsayin wanda ya yi nasara a zaben karkashin jam’iyyar NNPP, duk da cewar ya koma jam’iyyar PDP.

Karanta Wannan: Atiku ya janye daga duba kayan zaben INEC

Tun farko Mallam Ibrahim Shekarau ne ɗan takara, sai dai ya fice daga jam’iyyar ta NNPP daga baya tun kafin zaɓe, inda NNPP ta maye gurbinsa da Sanata Rufa’i Sani Hanga.

Amma hukumar zaɓen ta ce lokaci ya ƙure na sauya sunan Ibrahim Shekarau da na Rufa’i Sani Hanga

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp