fidelitybank

INEC ta amince da rumfunan zabe 11,222 a jihar Kano

Date:

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) a jihar Kano ta ce, ta amince da rumfunan zabe 11,222 gabanin babban zabe na 2023.

Kwamishinan Zabe na INEC na Kano, Farfesa Riskuwa Arabu ne ya bayyana haka a wajen taron yini daya kan rahotannin zabe da kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Kano ta shirya wanda INEC ta dauki nauyinsa.

“Kafofin yada labarai na cikin hukumar INEC, suna gudanar da ayyukanmu ne ta yadda mutane ke yaba mu musamman a fannin ilimin zabe,” inji shi.

Arabu ya yi nuni da cewa, taron na mu’amalar da aka yi shi ne don a taimaka wa hukumar wajen daidaita ayyuka da tsare-tsare ta yadda za a kyautata ingancin zabe ta yadda kasar za ta samu sahihin zabe.

“Muna da gundumomi 484 na rumfunan zabe a fadin kananan hukumomi 44 na jihar,” in ji shi.

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp